Manyan Labarai

Manyan Labarai

Sakacin ’yan sanda ne ya jawo kashe-kashe a Zamfara -Sanata dansadau

Sanata Sa’idu dansadau ya bayyana dalilan da yake ganin su ne suka jawo yawan kashe-kashen da ke faruwa a jihar Zamfara a yayin da yake hira da wakili

‘Gwamnatin Tarayya na iya kasa biyan albashin watan Oktoba’

Gwamnatin Tarayya ta ce tana iya kasa biyan albashin wattan Oktoba idan Majalisar Dokoki ta kasa ta ki yin gyara kan kasafin kudin bana.Ministar Kudi

Malamin da ya sumar da dalibarsa da duka ya shiga tsomomuwa

Wani malami mai suna Mista Sabestine da ake zargin ya doki dalibarsa mai suna Abigail har ta suma kan ta ki bin umarninsa a jihar Legas ya shiga tasku

Zai yi aure da gudunmawar fidar zuciyar dansa

Iyayen wani yaro mai suna Aliyu Tanimu da ke samun yin numfashi  da kyar da taimakon abin karin numfashi na ‘odygen’  a dakin kula da marasa

Matasan Sabuwar Gandu sun kashe barawon da ke kashe musu amare

A ranar Alhamis din makon jiya ne matasan Unguwar Sabuwar Gandu da ke Kano suka yi kwanton bauna ga barayin da ke shiga gidajen amaren unguwar suna ka