Manyan Labarai

Manyan Labarai

Wani dan sanda da ya yi wa yarinya fyade a Kano

Ana tuhumar wani dan sanda mai suna Jonathan Gana da yi wa wata yarinya fyade, inda aka yi zargin cewa a ranar Lahadi 19 ga Mayun da ya gabata ya yi w

Matasa na farautar ’yan Boko Haram a Maiduguri

Matasa a bangarori da dama na garin Maiduguri hedkwatar Jihar Borno sun himmatu wajen farautar mutanen da ake zargin ‘yan Boko Haram ne.Wata majiya ta

Yadda ’yan bindiga suka fal wa garinmu da sanyin safiya -’Yan gudun hijirar Rukubi

A makon da ya gabata ne wadansu ‘yan bindiga da ba a san ko su wane ne ba suka kai hari a kauyen Rukubi da ke yankin raya kasa na Ikya a jihar Nasaraw

An kashe amarya kwana 10 bayan bikinta

An iske gawar wata amarya mai kimanin shekara 20, mai suna Zainab Yusuf a gidan mijinta da ke Sabuwar Gandu da ke karamar Hukumar Kumbotso a Jihar Kan

Ana zargin magidanci da yi wa saurayi fyade

A ranar Asabar da ta gabata ce wani matashi mai suna Kabiru Baffa mai shekara 25 da ke Unguwar Malali, Kaduna ya zargi wani magidanci, Alhaji Abubakar