Manyan Labarai

Manyan Labarai

Mace da ‘yan uwanta sun halaka makwabciya a taron dangi

A makon da ya gabata ne al’umar unguwar Ja’en suka kasance cikin alhini saboda rasuwar wata mata mai kimanin shekaru 35 sakamakon dukan kawo wuka da m

Da kofin zakarun kulob-kulob na Turai na kwana -Frank Ribery

Dan wasan gaba a kulob din Bayern Munich Frank Ribery ya bayyana cewa saboda farin cikin lashe kofin gasar zakarun kulob-kulob na Turai da kulob dinsa

Rundunar JTF ta kama dimbin makamai a Kano ……Da hannun ’yan kasasahen ketare dumu-dumu

Rundunar  jami’an tsaro ta hadin gwiwa da ke Kano ta samu nasarar da ba ta taba samu ba inda ta gano dinbin makamai a yayin wani samame da ta kai

‘Rayuwarmu a jihohin dokar ta-baci’

A halin da ake ciki dai jama’ar jihar Adamawa suna  gudanar da harkokinsu cikin tsanaki,kodayake maza na neman komawa mata ,inda suke shiga gida

Thabo Mbeki ya karbi lambar yabo ta Gwarzon Afirka na kamfanin Daily Trust

Tshohon shugaban kasar Afirka ta kudu Thabo Mbeki  ya karbi lambar yabo ta gwarzon Afirika ta shekarar 2012 da kamfanin buga jaridun Daily Trust yake