Manyan Labarai

Manyan Labarai

Makinde ya fito takarar Shugaban Najeriya a Jam’iyyar APM

Ya bayyana hakan ne a ranar Alhamis yayin wani babban gangamin haɗakar jam’iyyun PDP da APM da aka gudanar a dandalin Mapo Hall da ke garin Ibadan, ba

’Yan bindiga sun sace Basarake a Katsina

An  yi awon gaba da su ne da wasu mata biyu gami da wasu mutanen da har yanzu ba a tantance yawan su ba.

Kwamishinan El-Rufai ya shiga takarar Gwamna a Jam’iyyar ADC

Sani ya yi aiki a matsayin Kwamishinan Ma’aikatar ƙaramar Hukuma da Masarautu, sannan daga baya ya zama Kwamishinan Ilimi a zamanin mulkin El-Rufai.

Kotu ta yi wa fasto ɗaurin rai-da-rai kan fyaɗe ga ƙananan yara

Kotun ta ƙara yanke masa hukuncin ɗaurin shekaru 14 a gidan yari bisa laifin zubar da cikin wasu daga cikin mabiyansa waɗanda ya ci zarafinsu tare da

Tsohon Shugaban ’Yan Sanda ya janye daga takarar Gwamnan Yobe

Usman Baba Alƙali wanda ke neman takarar Gwamnan Yobe a ƙarƙashin inuwar Jam’iyyar APC, ya sanar da haka ne bayan kokarin masu ruwa da tsaki na