Manyan Labarai

Manyan Labarai

Na jingine yin sallar Juma’a da karfe 10 na safe —Sheikh Albani

A sakamakon tattaunawa da majalisar masarautar Zazzau ta yi da malamin nan da ke Zariya Sheikh Adam Auwal Albani, a halin yanzu ya jingine gudanar da

A shirye nake da in gana da Shugaban Boko Haram Shekau – Naja’atu Muhammad

Hajiya Naja’atu Muhammad, wakiliya ce a Jam’iyyar Action Congress of Nigeria (ACN), kuma tana cikin kwamitin mutum 26 kan tattaunawa da samar da zaman

Gobe za a daura auren zawarawa dubu a Kano

Gwamnatin Jihar Kano ta ce ta kammala shirye-shiryen da suka kamata don aurar da wasu zawarawa dubu a jihar a matsayin kashi na uku na bikin da ta sab

An taru a auren ’yan uku da ’yan uku

Yan uwa da abokan arziki sun yi gangami a bikin wadansu ’yan uku maza da suka auri wadansu ’yan uku mata da suka fito ciki daya a jihar Legas.

Sarkin Ibadan ya cika shekara 99: Hira da Mai jiran Gado

Daya daga cikin manyan sarakunan yarbawa, Mai martaba Olubadan na Ibadan, Oba (Dokta) Samuel Osundiran Odulana, Odugade na 1, ya cika shekara 99 a dun