Manyan Labarai

Manyan Labarai

Gwamnoni za su iya kawo karshen hare-haren Boko Haram – Adamu Ciroma

Tsohon Minsitan Kudi Malam Adamu Ciroma ya ce za a iya kawo karshen hare-haren da suka addabi wasu sassan Arewa matukar gwamnonin jihohin da abin ya s

Suruki da makwabcin dan sanda sun kashe shi saboda babur dinsa

A makon jiya ne ’yan sanda suka kama mutanen da ake zargi da kashe wani dan sanda mai suna Hamza Bello a lokacin da suka kai hari gidansa a Unguwar Gw

Ta shekara 20 tana cin kasa ba ta samu illa ba

Wata matar aure mai suna Misis Sarah Moses mai kimanin shekaru 28 ta mayar da kasa abinci kuma har yanzu tana cin kasa ba tare da ta samu wata matsala

Afuwa ga Boko Haram: Inda Sarkin Musulmi da Shugaba Jonathan suka yi kuskure –Jafaru Makarfi

Alhaji Jafaru Makarfi dattijo mai shekara 83 shi ne shugaban Jama’atul Nasril Islam reshen Jihar Kaduna.

An gurfanar da mutumin da aka kama da sassan jikin mutum a gaban kotu

An gurfanar da mutumin nan da aka kama da sassan jikin mutum a kwanakin baya a kan titin Li’asu da ke yankin Egbe-Ikotun a jihar Legas a kotu.