Manyan Labarai

Manyan Labarai

Amaryar da aka sace ta haifar da rudani

Tun ranar  Lahadi 25 ga watan Nuwambar shekarar da ta gabata babu wani daga cikin ‘yan uwan Maryam Rabi’u da zai bugi kirji ya nuna wurin da take,

An haifi yarinya mai kai uku

A ranar Asabar din da ta gabata ce wata mace mai suna Zainab Yaro, mai kimanin shekara 20 da take Unguwar Sodangi, a garin Malumfashi a karamar Hukuma

Safiya Musa ta yi aure a sirrance

Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa Safiya Musa ta yi aure a garinsu da ke Jihar Adamawa a sirrance.

Ba mu ke kai hare-hare ba -Boko Haram

A kwanakin baya ne wadansu ‘yan kungiyar Boko Haran a karkashin jagorancin Abu Muhammad Ibn Abdul’aziz suka bayar da sanarwar tsagaita wuta, lamarin d

Gwamnonin PDP sun kusa ba hammata iska

Gwamnonin Jam’iyyar PDP biyu sun yi kusan ba hammata iska a wurin wani taro da aka kira ranar Lahadin da ta gabata a Abuja domin kafa Majalisar Gwamno