Manyan Labarai

Manyan Labarai

Zan tsaya takara idan … Janar Buhari

Dan tankarar Shugaban kasa a zaben shekarar 2011 a karkashin Jam’iyyar CPC , Janar Muhammadu Buhari (Mai ritaya) ya ce zai tsaya takara a zabe mai zuw

Ana tuhumar matar da ta banka wa mijinta wuta da laifin kisan kai

Rundunar ‘yan sandan yankin Abuja za ta gurfanar da Amina Dauda wadda ta watsa wa mijinta fetur ta banka masa wuta har ya rasa ransa saboda tsananin k

An zargi shirin rediyo da jaza kasan ma’aikatan allurar Foliyo

A ranar Talatar da ta gabata ne aka gurfanar da tsohon Darakata Janar din Hukumar Tace Fiian-finai ta Jihar Kano,  Malam Rabo Abdulkarim da ‘yan jarid

Na shekara 33 ina tuka jirgin sama -Uwargida Chinyere

Aminiya ta hadu da mace ta farko da ta fara tuka jirgin sama a Nijeriya kuma shugabar makarantar koyan tukin jirgin sama da  ke Zariya(Nigerian colleg

Yadda na kware a harkar sadarwa ina makaho

Aminiya: Ko za ka gabatar da kanka ga masu karatu?