Manyan Labarai

Manyan Labarai

dan Afirka na iya zama Fafaroma

daya daga cikin jiga-jigan fadar batican da ake ganin zai iya kai gaci, dan Afirka ne, wato Kadinal Peter Turkson na kasar Ghana,

Salihu Gwamna: Mutumin da aka hada yankunan Najeriya a gabansa

Zungeru wani gari ne a karamar Hukumar Wushishi ta Jihar Neja da Turawan mulkin mallaka suka zauna tare da gudanar da mulki kuma suka samar da sansani

Kamanta Sheikh Nyas da Allah kafirci ne -Sheikh dahiru Bauchi

Kwanakin baya ne wani mai suna Isma’il ya rera wa Sheikh Ibrahim Inyas wata waka inda ya dauko siffofin Ubangiji ya ba shehin.

Hakar mai: Namadi zolayarmu kawai yake yi -Mutanen Barno

Mutanen Jihar Barno sun ce Mataimakin Shugaban kasa Mohammed Namadi Sambo zolayarsu kawai yake yi kan batun hakar mai a Maiduguri.

An gano wurin horar da ’yan boko Haram a kasar Mali

daruruwan ’yan kungiyar Boko Haram sun samu horo a hannun ’yan tawayen kasar Mali, inda suka shafe watanni a birnin Tumbuktu suna koyon yadda ake sarr