Manyan Labarai

Manyan Labarai

Rikicin shugabanci ya kunno kai a Izala

Cikin makon jiya kungiyar Izala ta gudanar da wa’azin kasa tare da kaddamar da asusun gina makaranta da masallatai a Abuja.

Dalilinmu na tsagaita wuta -Boko Haram

Za mu so mu san sunan malamin da kuma matsayinka a cikin wannan kungiya?

Ta zuba wa mijinta ruwan batir a buta saboda kishi

Kishi ya sanya wata mata ta zuba wa mijinta mai suna Ibrahim Bello ruwan batir (acid) a butar kama ruwa lamarin da ya yi sanadin zagwanyewar marainans

Kwanan nan Yarima zai koma PDP – Shinkafi

A karon farko tun bayan faduwarsa a zaben Gwamna a zaben 2011 tsohon Gwamnan Jihar Zamfara Alhaji Mamuda Aliyu Shinkafi ya zanta da Aminiya,

Karo da masu tsaron Sarki marasa tsoro

A lokacin da wadansu ’yan bindiga suka kai wa Mai martaba Sarkin Kano, Alhaji Ado Bayero hari a ranar Asabar din da ta gabata, masu tsaron lafiyarsa d