Manyan Labarai

Manyan Labarai

Attajirin Balarabe zai auri kanwar Michael Jackson

A farkon makon jiya ne labari ya bazu, cewa wani hamshakin attajiri, Balarabe dan kasar katar, Wissam al-Mana ya gama kintsawa domin gudanar da kasait

Shugaban kasar Gambiya ya yi ikirarin samo maganin cutar kanjamau

Shugaban kasar Gambiya, Yahaya Jammeh, ya ce ya samo maganin cutar kanjamau, inda ya bayyana cewa ya warkar da mutum 68.

Kare mai sansano inda aka dasa bom ya ajiye aiki a Birtaniya

Wani kare da ya kware wajen sansano bom, wanda ke karkashin kulawar Saja Dabe Heyhoe, ya ajiye aiki, bayan ya sha fama a kasar Afghanistan.

‘Ina iya tauna rake duk da na cika shekara 100’

A wannan shekarar ce Magajin garin Gwandu, Alhaji Muhammadu Modi ya cika shekara dari a duniya, amma yawan shekarun nasa bai raunana shi ba,

Kallabi tsakanin rawuna: An samu mace ta farko da ta taba zama kocin maza a Duniya

Tihana Nemcic ita ce mace ta farko a tarihin kwallon kafa da yanzu haka ta take horarwa a wani kulob da ke wasa a gasar rukuni-rukuni a ajin ’yan daga