Manyan Labarai

Manyan Labarai

Kallabi tsakanin rawuna: An samu mace ta farko da ta taba zama kocin maza a Duniya

Tihana Nemcic ita ce mace ta farko a tarihin kwallon kafa da yanzu haka ta take horarwa a wani kulob da ke wasa a gasar rukuni-rukuni a ajin ’yan daga

Wajibi ne Najeriya ta binciko dalilan dawo da alhazanta mata daga Saudiyya –Sheikh Sulaiman

Daraktan Cibiyar Bunqasa Ilimi da Wayar da kan Jama’a (AWEDI) da ke Jos, kuma xaya daga cikin malamai masu yi wa alhazai wa’azi a Najeriya da Saudiyya

A tsare aka zartas da kisan gillar Mubi -’Yan sanda

Aqalla mutane Ashirin ne ‘yan bindiga suka kashe, mafi yawansu xaliban Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Tarayya da ke Mubi, a yayin wani hari da suka kai

’Yan Boko Haram sun yi wa sarakunan Arewa da matan manya barazana

Qungiyar Jama’atu Ahlis Sunnah Lid Da’awati Wal jihad da ake wa laqabi da Boko Haram ta yi barazanar kai hari ga sarakuna da matan manya sakamakon yad

Sarakuna ba ku da wurin vuya ba ku da kwanciyar hankali – Shekau

Wannan shi ne jawabin Shugaban Qungiyar Jama’atu Ahlis Sunnah Lid Da’awati Wal Jihad da ake wa laqabi da Boko Haram da aka tura wa kafar sadarwa ta Yo