Manyan Labarai

Manyan Labarai

Yadda damina ta jawo damuwa

Daminar bana ta zo wa al’ummar kasar nan da gardama ta yadda babu wani yanki da ruwa bai yi wa barna ba a kowane bangare na kasar nan.

Taskun da mu ka fuskanta a Saudiyya kafin a dawo da mu gida – Mata maniyyata

Maniyyata  aikin Hajjin bana mata kimanin 171 ne Hukumar kasar Saudiyya ta dawo da su gida Najeriya a ranar Larabar da ta gabata.

Fitar da dan takarar Shugaban kasa Obasanjo ya maida ’yan Arewa wawaye – Farfesa Ango Abdullahi

Farfesa Ango Abdullahi Magajin Rafin Zazzau kuma Hakimin Yakawada a Jihar Kaduna yana daya daga cikin dattawan Arewa kuma jigo a kungiyar G34 da ta ri

Mata biyu sun haifi ’ya’ya bakwai a rana daya, a Bauchi

Allah Mai kyauta da kari inji masu iya magana,

Attajiri ya sanya ladar Dala miliya 65 ga duk wanda ya lallabi ’yarsa ya aureta

Wani hamshakin attajiri a kasar Hong Kong ya sanya ladar dala miliya 65 ga duk wanda ya lallabi ’yarsa ya aureta. Wannan ’ya tasa dai ana zarginta da