Manyan Labarai

Manyan Labarai

Dangote na shirin faɗaɗa matatarsa don zama mafi girma a duniya

Dangote ya ce idan aka kammala aikin faɗaɗa matar za a samu guraben aikin mutum 65,000.

Ba zan sake tsayawa takara ba, zan bai wa matasa dama — Dasuki

Ɗan majalisar ya ce idan ana so matasa su samu damar shiga siyasa dole ne su kafa misali da kansu.

Tanka ta kife yayin da man fetur ya zube a kan titi a Neja

Ya zuwa yanzu ba a samu rahoton asarar rayuka ko dukiya ba.

Majalisa ta amince a ƙirƙiro sabbin jihohi 6 a Najeriya

Kwamitin ya amince a ƙirƙiro sabbin jihohi shida maimakon 55.

Matsalar kashe-kashe a Nijeriya ba ta da alaƙa da addini — Femi Kayode

Tsohon Ministan ya ce lokaci ya yi da ‘yan Najeriya za su dawo daga rakiyar mutanen da ke amfani da addini wajen raba kan al’umma.