Manyan Labarai

Manyan Labarai

Kotu ta kori saurayi daga Zamfara saboda budurwarsa

Kotun shari’ar Musulunci ta kori wani matashi mai suna Jafar Ibrahim, dalibi a Kwalejin Ilimi ta Shehu Shagari da ke Sakkwato, wanda yake zaune a Ungu

Ya tsinci Naira miliyan 3 ya mayar alhali yana fama da matsaloli

Wani bawan Allah mai suna Aliyu Shu’aibu dan kimanin shekaru 52 da haihuwa da ke zaune a unguwar Agege a cikin jihar Legas ya mayar da Naira miliyan u

Jonathan ya hakura da takardar Naira dubu biyar

Shugaban kasa Goodluck Jonathan ya amince ya janye shirin gwamnatinsa na bullo da takardar Naira dubu biyar. Jaridar Premium Times c eta ruwaito haka

Zan bar ‘ya’yana su shiga harkar fim – Hauwa Farar Lema

Hauwa’u Musa Kalla, wacce ake wa lakabi da ‘Farar Lema’ daya ce daga cikin mata masu tashe a harkar fina-finan Hausa.

’Yar shekara 19 ta zama ’yar Majalisa a kasar Uganda

Wata yarinya ’yar shekara 19 ta zama ’yar majalisa a kasar Uganda, yarinyar wadda ba ta dade da kamala karatunta na babbar sakandare ba,