Manyan Labarai

Manyan Labarai

‘Ya sake ni saboda na haifa masa ’yan uku’

Da Aminiya ta samu labarin an saki wata mata saboda ta haifi ’ya’ya uku, sai wakilinmu ya garzaya asibitin Yusuf dantosho da ke Tudun Wada Kaduna, ind

Yadda masu sarauta bakwai suka halaka a hadarin mota

Masarautar Dutse a jihar Jigawa ta shiga wani hali na juyayi a cikin makon da ya gabata sakamakon hadarin mota da aka yi a kan Kwanar-Tsafe da ke ciki

Ta rasu a kokarin ceto danta daga wutar tankar fetur

Wata matar aure mai suna Halimatus Sa’adiyya wadda ta taho daga gidan mijinta da ke Kafin-Koro a karamar Hukumar Paikoro a Jihar Neja, don ta’aziyya g

Ruwan kankara ya yi barna a jihohin Katsina da Jigawa …Ambaliyar ruwa ta raba mutum dubu 50 da muhallinsu a Adamawa

A ranar Juma’ar da ta gaba ne al’ummomin da ke garuruwan Kofa da Tofanni a karamar Hukumar Kusada ta Jihar Katsina suka fuskanci wani bala’i sakamakon

An kori dan sandan da ya kashe yaro dan shekara 12

Rundunar ‘Yan sandan Jihar Kano ta kori jami’inta mai suna Saja Laminu Adamu bisa laifin harbe wani yaro dan shekaru 12 mai suna Hassanu Muhalli a ung