Manyan Labarai

Manyan Labarai

Sojoji sun raba faifan wa’azin Sheikh Ja’afar kan Boko Haram a masallaci

A ranar Juma’ar da ta wuce wadansu sojoji a Kaduna sun yi ta raba wa mutane faifan CD da marigayi Sheikh Ja’afar Mahmud Adam ya yi bayani kan ’yan kun

Turawa ne suka fito da Boko Haram domin su tatse Najeriya -El-zakzaky

Shugaban kungiya ‘yan uwa musulmi, Sheikh Ibrahim Yakubu Alzazzaki ya bayyana cewa kasashen Turawa ne suka kirkiro Boko Haram domin su tarwatsa  Najer

‘Harin ‘goron sallah’ ne ya kore mu daga Damaturu’

Mazauna garin Damaturu sun yi watsi da kiran da gwamantin Jaha da jami’an tsaro suke yi musu na cewa su yi watsi da jita-jitar kawo harin da ake hasas

Yadda bam ya halaka masu dauke da shi a Kaduna

A ranar Talatar  da wuce ne wadansu matasa biyu da ba a san ko su waye ba suka rasa rayukansu  a lokacin da wani bam da suke dauke da shi a kan babur 

Hausawa da Fulani na da ’yancin neman kowane mukami a Filato –Solomon Lar

Shugaban Jam’iyyar PDP na farko kuma tsohon Gwamnan Jihar Filato, Cif Solomon Daushep Lar, ya yi watsi da ra’ayin da wasu jama’ar Jihar Filato ke da s