Manyan Labarai

Manyan Labarai

Noman Shinkafa a Bakalori: Mata na tsintar dame a kala

Noman shinkafa da mutanen Mafara ke yi a karkashin noman rani na madatsar ruwa ta Bakalori, ya bai wa mata damar tsintar dame a kala, inda suka fi man

Akuya ta haifi da mai siffar mutum a Zamfara

Jama’ar Unguwar Gwaza da ke karamar Hukumar Gusau a Jihar Zamfara, sun ga abin mamaki, inda, aka haifi wani dan akuya da kan mutun, gangan jiki kuma n

Ya yi karar surukansa akan sace masa mata

Malam Babangida dan’auta mazaunin Babban Titi a Marabar Jos da ke jihar Kaduna ya ce ya kai karar surukansa saboda sun sace masa mata shekara uku ke n

Sai an daina cin hanci a kasar nan zan bar hawa keke – Dokta Sani Waziri

Dokta Sani Waziri kwararre ne a fannin kimiyyar aikin gona da ilmin kwari da tsirrai, tsohon ma’aikacin  Ma’aikatar Gona ta Tarayya kuma sojan sa-kai

Ubangiji na azabtar da mu ne saboda zunubanmu – Gwamna Jang

Amakon da ya gabata ne Gwamnan Jihar Filato Mista Jonah Dabid Jang ya ce ba za a sake samun tashin hankali a jihar ba.