Manyan Labarai

Manyan Labarai

An kama mutum 25 kan zargin shirya auren jinsi a Kano

Hisbah ta ce bayanan sirrin da ta samu sun nuna cewa wani mai suna Abubakar Idris yana shirin auren wani matashi.

Sojoji sun daƙile harin ISWAP a Borno

Harkokin yau da kullum sun kankama a Gamborun Ngala, inda ’yan ta’addan ISWAP suka kai hari kan iyakar Najeriya da Kamaru.

Boko Haram na amfani da jirage marasa matuƙa wajen kai hare-hare — Zulum

Gwamnan ya nemi Gwamnatin Tarayya ta kai wa jihar ɗauki.

Yunwa: Iyaye na kuka, yara na ramewa a Arewa

A rahotonta na baya-bayan nan, MSF ta ce yara 652 sun mutu a cibiyoyinta tsakanin watan Janairu zuwa Yuni 2025, sakamakon rashin samun kulawa cikin lo

Tinubu ya faɗa wa ’yan Najeriya dalilin sauya hafsoshin tsaro — ADC

Jam’iyyar ta ce ta damu ganin yadda aka yi sauyin ba zato ba tsammani bayan jita-jitar yunƙurin juyin mulki.