Manyan Labarai

Manyan Labarai

Tinubu ya sauke hafsoshin tsaro, ya maye gurbinsu da wasu

Sanarwar ta bayyana cewa wannan sauyi na cikin shirin gwamnati na inganta tsaro a Najeriya.

Gwamnonin PDP na yanzu za su rusa mana jam’iyya — Wike

Rahotanni sun nuna cewa akwai rashin jituwa tsakanin Wike da gwamnonin PDP.

NAJERIYA A YAU: Me Dawowar Hare-hare Kan Sojoji Ke Nufi A Arewa Maso Gabas?

A cikin ‘yan watannin da suka gabata, an sake ganin karuwar hare-haren Boko Haram da ISWAP musamman a yankin Arewa maso Gabas. Kazalika, ko a kwanan n

Boko Haram sun kai sabbin hare-hare a wasu yankunan Borno da Yobe

‘Yan ta’addan sun kuma kai wa sojoji hari, yayin da suke tsaka da aiki a shingensu.

Nnamdi Kanu ya kori lauyoyinsa, ya ce zai kare kansa a kotu

Lauyoyinsa sun sanar da cire hannunsu daga kare shi daga shari’ar da yake fuskanta.