Manyan Labarai

Manyan Labarai

Tun da PDP ta bar mulkin Najeriya maguɗin zaɓe ya ragu – Akpabio

Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, ya ce tsarin zabe a Najeriya ya samu gagarumin ci gaba tun bayan da jam’iyyar PDP ta bar mulkin kasar a

Dangote zai sayar da kaso 10 na hannun jarin matatar man shi

Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote, ya ce matatar man Dangote na shirin sayar da tsakanin kashi 5 zuwa 10 cikin 100 na hannun j

ISWAP: Mun kawar da duk wata barazana — Gwamnatin Ondo

Gwamnatin ta ce ta haɗa kai da hukumomin tsaro domin ɗaukar matakan da suka dace.

NAJERIYA A YAU: Abubuwan Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Sabon Haraji Da Zai Fara Aiki A 2026

A ranar 26 ga watan Yuni, shekara ta 2025, gwamnatin tarayya ta sanya hannu kan sabon tsarin haraji wanda za a fara aiwatarwa daga ranar 1 ga Janairu,

Ko Alassane Ouattara zai samu wa’adi na 4 a mulkin Ivory Coast?

Aƙalla jami’an tsaron ko ta kwana 44,000 aka jibge a fadin ƙasar domin daƙile yiwuwar ɓarkewar zanga-zanga.