Manyan Labarai

Manyan Labarai

Idan Tinubu ya gaza zai yi wuya a samu shugaban da zai yi nasara — Shehu Sani

Ya kuma bayyana takaicinsa kan yadda ‘yan siyasar Najeriya suka mayar da juna abokan gaba.

Waɗanda ke son rusa Kano ba za su yi nasara ba — Sanusi II

Sarkin ya ce Kano na da tarihi mai yawan gaske don haka babu wanda zai iya rusa wannan tarihi.

Labarin yi wa Kiristoci kisan kiyashi a Najeriya ƙarya ne – Sarkin Musulmi

Sarkin Musulmi, Alhaji Sa’ad Abubakar III, ya karyata zargin kisan kiyashi ga Kiristoci a Najeriya, yana mai cewa wannan ikirari ƙarya ne

Masu kwacen waya sun kashe ma’aikaciyar lafiya a Zariya

Wasu da ake zargin masu kwacen waya ne sun kashe ma’aikaciyar jinya a Asibitin Gambo Sawaba da ke Zariya a jihar Kaduna mai suna Hadiza Musa.

Majalisa ta soma binciken yadda aka kashe $4.6bn na tallafin kiwon lafiya

Har yanzu Najeriya na daga cikin ƙasashen da suka fi fama da cutar HIV da tarin fuka da maleriya a duniya.