Manyan Labarai

Manyan Labarai

Gwamna Bala Mohammed ya ƙirƙiri sabbin masarautu 13 a Bauchi

Bala Mohammed ya gargadi masu son siyasantar da lamarin ko kawo cikas wajen aiwatar da dokokin.

Fashewar tankar mai ta yi ajalin mutum 30 a Neja

An bayyana cewa lalacewar hanyar ce ta haddasa kifewar tankar man.

Tinubu ya naɗa sabon Minista

Dokta Doro yana da gogewa ta fiye da shekaru 20 a fannoni daban-daban musamman harkar kiwon lafiya.

NAJERIYA A YAU: Halin Da Muka Shiga Sakamakon Haihuwar ’Ya Mai Cutar Motsewar Kwakwalwa

Cutar tana bayyana ne tun daga ƙuruciya, a wasu lokutan kuma kamar yadda masana kiwon lafiya suka bayyana, cutar na faruwa ne tun kafin a haifi yaro.

NLC ta sa zare da gwamnati kan yajin aikin ASUU

Zamanin sanya hannu kan yarjejeniyoyi da yi wa ƙungiyoyin da ke neman haƙƙinsu barazana ya ƙare.