Manyan Labarai

Manyan Labarai

An maka mahaifi a kotu kan cefanar da gidan ɗansa a Kano

Mahaifin yana zargin ɗansa da hannu a harin da wasu ɓata-gari suka kai wa wani daga cikin ’ya’yansa har suka kashe shi.

Juyin mulki: Ana zargin tsohon gwamna da ɗaukar nauyin sojojin Najeriya

An kama wasu ƙarin hafsoshin soji kan zargin kifar da Gwamnatin Shugaba Tinubu da tallafin wani tsohon gwamna kuma tsohon babban jami’in gwamnat

NAJERIYA A YAU: Shin Ya Kamata A Saki Shugaban IPOB Nnamdi Kanu?

Tun bayan fara shari’ar Nnamdi Kanu a shekarar 2021 mutane da dama suke bayyana ra’ayoyinsu a kan sake shi ko a kyale shari’a ta yi halinta.   Ha

Talauci ne babban maƙiyin ɗan Adam — Atiku

Ya ce dole ne kowa ya taka rawa domin yaƙi da talauci a Najeriya.

’Yan sanda sun tsare ɗan jarida kan zargin ɓata sunan hadimin gwamnan Kano

Hadimin na zargin ɗan jaridar da ɓata sunansa cikin wani shiri da yake wallafawa a YouTube.