Manyan Labarai

Manyan Labarai

An kama sojoji 20 kan yunƙurin kifar da gwamnatin Tinubu

Manyan jami’an aka shirya yi wa kisan gilla akwai Shugaba Tinubu da Kashim Shettima da Akpabio da Abbas Tajudeen.

Matasa sun yi zanga-zanga kan yunwa a Adamawa

Matasan sun ja hankalin gwamnati kan ɗaukar mataki kafin lamarin ya rikice.

Wasu jiga-jigan ADC za su dawo jam’iyyarmu — Shugaban APC

Ya ce akwai sanatoci, gwamnoni, da ’yan majalisa da dama da ke shirin komawa APC

Kamaru: Sojoji da ministoci sun taya ni murnar cin zabe —Issa Tchiroma

Madugun adawa a Kamaru, Issa Tchiroma Bakary, ya yi iƙirari cewa ministoci da manyan hafsoshin sojin ƙasar sun taya shi murnar bayan bayyana kansa a m

Rashin tsaro: An rufe makarantu sama da 180 a Arewa

aƙalla an rufe makarantu 55 a Jihar Binuwai, 52 a Jihar Katsina, 39 a Jihar Zamfara, 30 a Jihar Neja, 6 a Jihar Sakkwato da kuma 6 a Kaduna, baya ga m