Manyan Labarai

Manyan Labarai

An fargabar cutar Sanƙarau ta kama mutum 105 a Katsina

Ana bayar da kulawar gaggawa ta musamman ga duk wanda ya nuna alamomin cutar sanƙarau, da suka haɗa da ciwon kai mai tsanani, amai da kuma maƙalewa wu

NAJERIYA A YAU: Yadda Wasu Al’ummomi Suke Kare Kansu Daga Ambaliyar Ruwa

Tun kafin damina ta yi nisa, wasu alummomi sun fito da hanyoyin da za su magancewa kansu matsalar ambaliyan ruwa.

EFCC ta kama shugaban Hukumar Makamashi kan badaƙalar Naira biliyan 500

An naɗa Mustapha Abdullahi Shugaban ECN bayan ya shafe fiye fa shekaru 10 yana aiki a Hukumar Kula da Harkokin Man Fetur NUPRC.

Kotu ta ɗaure tsohon Ministan Lantarki Saleh Mamman shekara 75

Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yanke wa tsohon Ministan Lantarki Saleh Mamman hukuncin ɗaurin shekaru 75 a gidan yari.

Mutanen ƙauyen Katsina sun fatattaki ’yan bindiga da ƙarfin wuta

Al’ummar ƙauyen sun yi ɗauki-ba-daɗi na fiye da awa ɗaya da ’yan ta’addan, inda suka hana ɓata-garin mamaye ƙauyen