Manyan Labarai

Manyan Labarai

Akwai yiwuwar matsin lamba ya sa Tinubu cire sunayen wasu da ya yi wa afuwa saboda cece-kuce

Rahotanni na nuna cewa akwai yiwuwar Shugaban Kasa Bola Tinubu ya cire wasu sunaye daga jerin wadanda ya yi wa afuwa bayan cece-kucen da hakan ya jawo

’Yan bindiga sun kashe jami’an tsaro 8 a harin kwanton ɓauna a Zamfara

Aƙalla jami’an tsaro takwas, ciki har da ɗan sanda guda ɗaya da masu tsaron al’umma bakwai, sun rasa rayukansu a wani harin kwanton bauna da aka kai m

Za a biya tsofaffin ma’aikatan ƙananan hukumomi kuɗaɗe a Yobe

Amincewar wanda Kwamishinan Ƙananan Hukumomi da masarautu, Ibrahim Adamu Jajere ya sanar ya ƙara jaddada aniyar gwamnatin Buni na girmama tsofaffin ma

Miyetti Allah ta dakatar da shugabanninta a jihohi 3

Ƙungiyar ta ce dakatarwar ya shafi shuganta a Jihar Adamawa Usman Abubakar Yirlabe da na jihar Taraba, Banmi Bello Jane, sai na Jihar Bauchi Muhammad

Majalisar Dattawa ta amince da Amupitan Shugaban INEC

Amupitan ya halarci zauren Majalisar tare da rakiyar Gwamnan Jihar Kogi, Ahmed Ododo da wasu jami’an gwamnati.