Manyan Labarai

Manyan Labarai

Na yafe wa Maryam Sanda —Mahaifin Bilyaminu

Ya ce hukuncin kisan da aka yanke mata ba zai dawo masa da dansa ba.

’Yan bindiga sun kai hari a Kankia

’Yan bindiga kimanin 100 a kan babura ne suka kai harin a yankin Kwadawa da ke Gundumar Gashi da ke Karamar Hukumar Kankia

Cirar kudin kwastoma: Majalisa ta gayyaci CBN da bankuna

Majalisar Wakilai ta gayyaci CBN da bankunan kasuwanci domin amsa tambayoyi kan yadda suke cirar cajin kudade daga asusun masu ajiya.

Gwamnan Enugu da kwamishinoninsa sun koma APC

Gwamnan Enugu Peter Mbah da kwamishinoninsa da ’yan majalisar dokokin jihar da na kasa da sauran mukarrabansa sun sauya sheka daga Jam’iyyar PDP

’Yan Majalisar Tarayyar Kaduna 3 sun sauya sheka daga PDP

Gwamna Uba Sani ya halarci zaman Majalisa domin shaida sauya shekar da mambobin PDP daga jiharsa suka yi zuwa APC