Manyan Labarai

Manyan Labarai

Sakin Maryam Sanda shi ne ƙololuwar zalunci —Dangin Bilyaminu

Dangin Marigayi Bilyaminu Ahmed Bello wanda kotu ta samu matarsa, Maryam Sanda, da laifin soka masa wuƙa har lahira, sun bayyana yafiyar da Shugaba Ti

Faɗa ya ɓarke tsakanin Palasɗinawa da Hamas bayan sulhu da Isra’ila

An yi musayar wuta tsakanin ƙabilar Palasɗinawa ta Doghmush da ƙungiyar Hamas a Gaza bayan ƙungiyar ta ƙulla yarjejeniyar zaman lafiya da Isra’i

Issa Bakary Tchiroma ne ya lashe zaɓen Kamaru —’Yan adawa

Sun buƙaci Shugaba Paul Biya, wanda ke neman wa’adin mulki na takwas a zaɓen da ya gaggauta miƙa saƙon taya murna ga Issa Bakary Tchiroma.

NAJERIYA A YAU: Shin Babu Wata Hanyar Magance Matsalolin ASUU Ne Sai Yajin Aiki?

Shekara da shekaru Ƙungiyar Malaman Jami’oi (ASUU) ta kwashe tana gudanar da yajin aiki ba tare da samun biyan bukata ba.

Majalisar Shura ta fara ganawar sirri da Malam Triumph

Majalisar Shura ta Jihar Kano ta fara zama da Malam Lawan Shu’aibu Abubakar (Triumph) kan zargin da wasu kungiyoyi biyar ke masa zargin batanci