Manyan Labarai

Manyan Labarai

Zaben Kamaru: Issa Tchiroma Bakary ya lashe yankunan da Biya ke da rinjaye

Sakamakon farko na zaben shugaban kasar Jamhuriyar Kamaru da ake ci gaba da kirgawa ya nuna jagoran adawa, Issa Tchiroma Bakary, ya samu gagarumin rin

Yaƙin Gaza: Hamas da Isra’ila sun fara sakin fursunoni

An fara musayar fursunonin yaƙi tsakanin Hamas da Isra’ila a matsayin wani ɓangare na yarjejeniyar zaman lafiya a Gaza

Zaɓen Kamaru: Tchiroma Bakary na da kwarin gwiwa a yayin da ake jiran sakamako

Biya, wanda ya shafe shekaru 43 yana mulkin ƙasar, ya fafata da ’yan takara 11, ciki har da tsoffin muƙarrabansa.

Afuwar Tinubu za ta buɗe hanyar ci gaba da aikata miyagun laifuka — Atiku

Atiku ya ce wannan afuwa ba abin da za ta ƙari Najeriya face buɗe ƙofar ɓarna.

Yajin Aikin ASUU:  Ba za mu biya duk wanda bai yi aiki ba — Gwamnatin Tarayya

Ministan ya ce idan malamai suka ƙi janye yajin aikin, gwamnati za ta aiwatar da dokar don ƙin biyansu albashi.