Manyan Labarai

Manyan Labarai

ASUU ta tsunduma yajin aikin mako 2

Yajin aikin zai fara ne da tsakar daren ranar Litinin, 13 ga watan Oktoba, 2025.

Tinubu ya tafi Rome don halartar taro kan sha’anin tsaro

Taron zai mayar da hankali kan yadda za a daƙile dabarun ‘yan ta’adda a Yammacin Afirka.

Maryam Sanda na cikin waɗanda Tinubu ya yi wa afuwa

Mutum 175 Shugaba Tinubu ya yi wa afuwa ciki har da Maryam Sanda.

’Yan ta’adda sun kashe sojoji 4 a wani sabon hari a Borno

A gefe guda su ma maharan sun yi asara bayan kashe musu kusan mutum 15.

Sojoji sun hallaka ’yan ta’adda 5 a Borno

Sojojin sun bi sahun ‘yan ta’addan tare da yi musu ɓarin wuta.