Manyan Labarai

Manyan Labarai

Rashin wutar lantarki ta kassara kasuwanci a Kaduna, Kano da Katsina

A Katsina, rashin daidaito a rarraba wuta ya kawo babban cikas ga kasuwanci inda dubban masu sana’o’i suka rasa ayyukansu, gidaje kuma ke yin kwanaki

Sojoji sun mutu yayin da Boko Haram ta kai hari sansanin soji a Borno

Har yanzu hukumomi ba su fitar da wata sanarwa game da harin ba.

’Yan sanda sun ceto mutum 3 da aka sace a Kano da Kaduna

Kwamishinana ‘yan sandar jihar ya ce a ci gaba da neman waɗanda suka tsere.

Kwastam ta kama buhunan lalatacciyar fulawa 10,000 ana ƙoƙarin shigo da ita Najeriya

Jami’an Hukumar Kwastam shiyyar bodar Najeriya ta Seme da ke jihar Legas ta sanar da cafke motoci guda biyar da ke makare da buhunan lalatacciyar gari

NAJERIYA A YAU: Kalubalen Da Ke Gaban Sabon Shugaban Hukumar Zabe Ta Kasa

A duk lokacin da a ka samu canjin shugabanci, hakan kan zo da kalubale da dama.   Muƙamin shugabancin Hukumar Zabe ta kasa na daga cikin mukamai