Tinubu ya naɗa Amupitan a matsayin Shugaban INEC
Bayo Onanuga, mai magana da yawun shugaban ƙasar ne ya sanar da hakan a cikin wata sanarwa, a ranar Alhamis.
Manyan Labarai
Bayo Onanuga, mai magana da yawun shugaban ƙasar ne ya sanar da hakan a cikin wata sanarwa, a ranar Alhamis.
“Duk da yarjejeniyoyin fahimtar juna da aka rattaba hannu da gwamnati, ba a aiwatar da ko ɗaya daga cikinsu ba.
Majalisar ta jaddada cewa matsalar tsaro tana shafar kowane addini a Najeriya.
Bankin ya ce aƙalla ‘yan Najeriya miliyan 139 ne ke rayuwa cikin ƙangin talauci a yanzu.
Ƙungiyoyin sun ce zanga-zangar wata dama ce ta tunatar da gwamnati game da alƙawuran da ta yi musu a baya.