AT Gwarzo ya janye wa Barau a takarar Sanatan Kano ta Arewa
Gwarzo ya sanar da janye takararsa ta kujerar Sanata domin mara wa Sanata Barau Jibrin baya
Manyan Labarai
Gwarzo ya sanar da janye takararsa ta kujerar Sanata domin mara wa Sanata Barau Jibrin baya
“Har da taɓarya uwar gidan ta taɓa bin ta, amma ta tsere. Daga baya mijinta ya sasanta su sannan ya lallashe ta ta dawo gida. Abin takaici, cikin dare
A halin yanzu jimillar bashin da ke kan ƙasar Najeriya ya kai dala biliyan 110.97.
Umar Awwalu na cikin waɗanda ake zargi da kisan wata matar aure, Fatima Abubakar da ’ya’yanta shida a unguwar Dorayi da ke Kano.
Wani alhaji daga Ƙaramar Hukumar Kiyawa ya ce an sace Dala 400 bayan ya hau tasi daga Masallacin Harami zuwa masaukinsa a birnin Makkah