Manyan Labarai

Manyan Labarai

NAJERIYA A YAU: Abin Da Dokar Kasa Ta Ce Kan Nada Shugaban Hukumar Zabe

A tsarin mulkin Najeriya, an bai wa Shugaban Ƙasa ikon naɗa shugaban Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) tare da sauran mambobinta. Wannan iko

2027: Atiku, Jonathan da Obi ba za su iya kayar da Tinubu ba — Kalu

Kalu ya ce ayyukan ci gaba da Tinubu ya shimfiɗa sun isa su zame masa tsanin nasara a 2027.

An kashe ɗan shekara 13 da shanu 36 a wani sabon hari a Filato

Dakarun sojin da ke yankin sun fara binciken kan harin.

Ban yi murabus don ina da laifi ba — Nnaji

Ministan ya ce an yi amfani da siyasa wajen ɓata masa suna.

Zulum ya ba ma’aikaciyar lafiya ’yar kabilar Igbo kyautar gida, ya ba danta aiki

Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya bai wa wata ma’aikaciyar lafiya ’yar ƙabilar Igbo daga Jihar Anambra, Marbel Ijeoma Duaka, kyautar gida