Manyan Labarai

Manyan Labarai

’Yan bindiga sun ƙaƙaba wa manoma harajin N10m a Neja

Yawancin manoma an kashe su ko an yi garkuwa da su a gonakinsu, yayin da matafiya ke fuskantar kwanton ɓauna a kan tituna, wasu kauyuka kuma ana kona

Sharri Jonathan ke wa Buhari don lashe zaɓen 2027 —Garba Shehu

“Idan Dakta Jonathan yana son lashe zaben 2027, ya nemi wata magana ta gaskiya da zai faɗa wa ’yan Najeriya,” in ji Garba Shehu

Wata mata ta banka wa kanta wuta a Bauchi

Wata mata ta zuba wa kanta man fetur sannan ta banka wa kanta wuta a ƙofar gidan Marigayi Alhaji Abubakar Tafawa Ɓalewa

Boko Haram ta wuce yadda mutane ke tsammani — Jonathan

Tsohon shugaban ya ce dole ne sai an yi adalci na gaskiya sannan za a iya magance matsalar.

2027: Dalilin da ya sa Atiku bai ayyana takararsa ba — Hadimi

Hadimin ya ce ba a fahimci maganganun da Atiku ya yi ba lokacin hirarsa da BBC Hausa.