Manyan Labarai

Manyan Labarai

Isra’ila ta kame dukkan jiragen ruwan da ke koƙarin kai kayan agaji Gaza

Sojin Isra’ila sun tarwatsa dukkan jerin jiragen ruwa masu dauke da kayan agaji da ke ƙoƙarin karya takunkumin da aka sanya wa Zirin Gaza, inda suka k

Yadda Fasahar AI Ke Barazana Ga Sana’ar Masu Shagunan Daukar Hoto

A zamanin yau na fasahar zamani, musamman fasahar kirkirarriyar basir ta (AI), harkokin sana’o’i da dama suna fuskantar sauye-sauye masu girma. Daya d

An gudanar da zangar-zangar goyon bayan Kwamishinan ’Yan Sanda a Kano

Gwamna Abba Kabir ya nuna ɓacin ransa kan abin da ya kira “halin rashin kishin ƙasa da kwamishinan ke nunawa a jihar.”

Babu wanda na cewa zan janyewa takara a 2027 — Atiku

A baya dai tsohon mataimakin shugaban Ƙasa Atiku ya nuna sha’awarsa ta tsayawa takarar shugaban Ƙasa a 2027.

An kama masu kai wa ’yan bindiga makamai da ƙwayoyi

“Bincike na farko ya nuna cewa, an ba da umarnin kai haramtattun ƙwayoyi zuwa garin Kidandan da Giwa, inda aka yi niyyar kai wa ‘yan bindi