Manyan Labarai

Manyan Labarai

2027: Zan iya haƙura da takara in mara wa matashi mai jini a jika baya – Atiku

Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar, ya ce idan bukatar hakan ta taso, zai iya janye burinsa na takarar shugaban kasa a 2027 don mara wa m

Tinubu ya buƙaci ’yan Najeriya su daina yi wa ƙasar mummunan fata

Shugaban ya ce Najeriya tana da tasiri sosai a Afrika, don haka dole ne ‘yan ƙasar su yi imani da ita.

NAJERIYA A YAU: Abin Da Dokar Kasa Ta Ce Kan Takarar Tsohon Shugaban Kasa Goodluck Jonathan

Batun siyasar Najeriya ya sake ɗaukar hankali yayin da jam’iyyar PDP ta bayyana cewa tsohon shugaban ƙasa, Goodluck Ebele Jonathan, zai tsaya mata tak

Rashin Tsaro: An rufe makarantu sama da 180 a Arewacin Najeriya

Masana sun yi gargaɗin cewa matuƙar ba a magance matsalar tsaro ba, za a samu yawaitar ayyukan ta’addanci a nan gaba.

Kwamitin Shura ya dakatar da Malam Lawan Triumph daga yin wa’azi a Kano

Sakataren kwamitin ya ce za su aike wa malamin takarda domin ya zo ya kare kansa.