An yi garkuwa da tsohon Shugaban SUBEB na Jihar Neja
’Yan bindiga fiye da 200 sun kutsa garin Ibeto a Karamar Hukumar Magama, abin da ya tilasta mazauna su tsere.
Manyan Labarai
’Yan bindiga fiye da 200 sun kutsa garin Ibeto a Karamar Hukumar Magama, abin da ya tilasta mazauna su tsere.
Al’ummar yankin ne suka kama mutanen suka damƙa su ga jami’an tsaron al’umma
Amma alamu na cewa a baya-bayan nan wasu daga cikinsu sun sare sun kuma saduda sun dawo daga rakiyar harkar.
Yau Talata malaman Kwalejin Kimiyya da Ƙere-ƙere ta Nuhu Bamalli da ke Zariya a Jihar Kaduna suka fara yajin aiki har sai abin da hali ya yi.
Abin da ke faruwa yau yana da matuƙar muhimmanci ga tattalin arziƙin ƙasa da tsaron ƙasa baki ɗaya.