Manyan Labarai

Manyan Labarai

Za a kayar da Tinubu cikin sauƙi a 2027 — Buba Galadima

A cewarsa, “da ƙuri’a miliyan takwas Tinubu yi ci zaɓen 2023” kuma waɗannan ƙuri’un a jihohi biyu kawai na Arewa za a iya samun su.

Kano: An kashe mutum 5 a sabon hari a Tsanyawa

Ƙauyen ’Yankamaye, wanda ke kan iyaka tsakanin jihohin Kano da Katsina, ya sha fama da hare-haren ’yan bindiga

’Yan bindiga sun kashe matafiya 10 a Zamfara

“’Yan bindigar sun kai hari kan jami’an tsaron da ke rakiyar matafiyan a hanyarsu ta zuwa Ɗansadau. Sun kashe wasu jami’an tsaro da fararen hula da ku

Wata kotu ta sake bayar da umarnin kamo tsohon Ministan Lantarki Saleh Mamman

A makon da ya gabata ne wata Babbar Kotun Tarayya ta kama Saleh Mamman da laifin karkatar da kuɗaɗen ayyukan tashoshin samar da wutar lantarki na Zung

Ƙasashen da aka tabbatar mutanensu sun kamu da cutar Hantavirus

Idan har mutum ya kamu da cutar hantavirus, zai tsinci kanshi da rashin lafiya ta zazzaɓi mai tsananin zafi