Manyan Labarai

Manyan Labarai

Ya zama tilas ɗalibai su gabatar da ‘Project’ kafin rajistar NYSC — Tinubu

Tsarin wani ɓangare ne na ƙoƙarin gwamnati wajen daƙile amfani da takardun bogi da kuma kare martabar ayyukan ’yan Najeriya.

ASUU ta bayar da wa’adin tsunduma yajin aiki a faɗin Nijeriya

Za mu tsunduma yajin aiki gargaɗi na makonni biyu inda daga nan zai rikiɗe zuwa na sai baba ta gani.

’Yan sanda sun kama kwayoyin N165.4m da makamai a Kano

Rundunar ‘yan sandan ta kama kwayoyin da kudinsu ya kai Naira miliyan 82.7 a unguwar Rimin Auzinawa

Dole ɗalibi ya kawo ‘Project’ ɗinsa kafin zuwa NYSC —Gwamnati

Gwamnatin Tarayya wajabta wa ɗaliban da suka kammala karatu mika kundin bincikensu na ƙarshe a matsayin sharaɗi kafin a tura su aikin yi wa kasa hidim

Shekara 1 bayan rushewa, har yanzu ba gyara titin Kano–Maiduguri ba

Shekara guda matafiya da direbobi a ƙauyukan Malori-Guskuri da Sabon Gari da ke Ƙaramar Hukumar Katagum a Jihar Bauchi na ci gaba da fama da wahala ba