Manyan Labarai

Manyan Labarai

NAJERIYA A YAU: Abin Da Ɗangote, PENGASSAN Ba Su Yi Ba Don Magance Rikicinsu

Wasu masana suna ganin tun farko bai kamata lamarin ya kai ga haka ba, da an bi wasu hanyoyi.

Ana zargin ’yan sanda da kashe limami a Kano

Mahaifin matashin ya ce tuni suka shiga da ƙarar don gano musababbin rasuwar ɗansa.

2027: APC za ta ƙwace Kano ba tare da taimakon Kwankwaso ba – Jigon APC

Jigon ya ce shirin da APC ta yi a jihar zai sa ta yi nasara a zaɓen 2027.

PENGASSAN ta tsunduma yajin aiki kan korar ma’aikata a kamfanin Dangote

Ƙungiyar ta buƙaci a dawo da dukkanin ma’aikatan da aka kora daga aiki a matatar.

Nukiliya: MDD ta sake ƙaƙaba wa Iran takunkuman karayar tattalin arziki

An maido da ɗimbim takunkuman karayar tattalin arziki kan Iran a karon farko cikin shekaru 10.