Manyan Labarai

Manyan Labarai

NECO ta sake jaddada nasarar ɗaliban Kano a jarrabawar bana

NECO ta bayyana rahoton da jaridar Premium Times ta wallafa a matsayin mai cike da ruɗu da rashin inganci.

Makon gobe za a dawo jigilar jirgin ƙasan Abuja zuwa Kaduna — NRC

A watan Agustan ne NRC ta dakatar da sufurin jirgin ƙasan Abuja zuwa Kaduna bayan tuntsurewar da ya yi yana tafe da fasinjoji.

Tun daga shekarar 1899 Faransa take haddasa mana rikici — Nijar

Faransa tana watsa “labaran ƙarya da haddasa husuma” da zummar ɓata sunan Nijar da shugabanninta a idanun duniya.

Ma’aikatan jinya sun tsunduma yajin aiki a Zamfara

Ƙungiyar ta ce idan gwamnati ba ta biya buƙatunsa ba za su tsunduma yajin aikin sai baba ta gani.

HOTUNA: An kai gawar Arase Benin domin yi mata jana’iza

Arase, ya rasu ne a ranar 31 ga watan Agusta, 2025, a Asibitin Cedarcrest da ke Abuja, bayan fama da rashin lafiya.