Manyan Labarai

Manyan Labarai

Kwankwaso ya fara tattaunawa da Nentawe kan maganar komawa APC

Kwararan bayanai na nuni da cewa tsohon Gwamnan Jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya fara tattaunawa da Shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Farfesa

NAJERIYA A YAU: Hanyoyin Magance Gubar Cikin Abinci

Cin guba ta hanyar abinci (food poisoning) wata cuta ce da ke faruwa idan mutum ya ci abinci ko ya sha abin sha da ya gurɓace. Gurɓacewar abincin na i

Matashi ya kashe kakanninsa saboda abinci a Kano

Jami’in hulɗa da jama’a na rundunar ’yan sandan jihar, SP Abdullahi Haruna Kiyawa ya ce lamarin ya faru ne a ranar Alhamis, 25 ga watan Satumba, 2025

Zan kare muradun Yarbawa idan aka zaɓe ni a 2027 — Atiku

Akwai labari mara tushe ko kuma fargabar cewa, a shugabancinsa idan aka zaɓe shi, “zai maida hankali ne kan Hausa/Fulani fiye da Yarbawa ko wasu ƙabil

Muhimman abubuwa 7 da Najeriya ta fada yayin jawabinta a taron MDD

A yayin taron babban zauren Majalisar Dinkin Duniya (UNGA) karo na 80, Mataimakin Shugaban Najeriya, Kashim Shettima, ya gabatar da jawabin Najeriya a