Manyan Labarai

Manyan Labarai

’Yan bindiga sun harbi wani saboda rashin isassun kuɗi a asusunsa

Rundunar ta kuma gano maɓoyar maharan, wanda hakan ya sa suka gano wasu kayan da suke amfani da su.

Gwamnatin Tarayya za ta fara farautar masu takardun bogi a wajen aiki

A 2024, gwamnati ta soke takardun shaidar kammala karatu sama da 22,000 daga jami’o’in bogi na Jamhuriyar Benin da Togo.

Shugaban EFCC ya bayyana a Aso Rock yayin da Tinubu ya gana da Ibas

Ya zuwa yanzu dai babu tabbacin ko ganawar na da alaƙa da zarge-zargen da ake yi wa Ibas na aikata almundahana a Ribas.

NAJERIYA A YAU: Dalilan Da Suke Sa Dalibai Cin NECO Fiye da WAEC

Yayin da dalibaI da dama da suka rubuta jarrabawar kammala karatun sakandare suka fitar da zaton samun gurbi a makarantun gaba a bana bisa la’akari da

Shugaban Syria ya yi jawabi a taron MDD karon farko cikin kusan shekaru 60

Noureddine Attasi shi ne shugaban Syria na karshe da ya yi jawabi a shekara ta 1967.