Manyan Labarai

Manyan Labarai

Sanata Natasha ta koma Majalisar Dattawa

’Yar majalisar ta zargi Shugaban Majalisar Dattawan, Sanata Godswill Akpabio da ɗaukarta a matsayin baiwarsa.

Yarima Salman ya jagoranci jana’izar babban mai ba da fatawa na Saudiyya

Kazalika za a yi masa Salatul Ga’ib a Masallatan Harami na Makkah da Madina.

Kotu ta hana NUPENG rufe Matatar Ɗangote

NUPENG ta musanta zargin cewa tana karɓar ₦50,000 daga manyan motocin da ke ɗaukar mai a daffo-daffo.

CBN ya rage kuɗin ruwa zuwa kashi 27 cikin 100

Wannan dai shi ne karo na farko cikin shekaru biyar da aka samu babban bankin ya yi rangwamin kuɗin ruwa a ƙasar.

An yi garkuwa da ɗan Majalisar Dokokin Jihar Filato

’Yan bindiga sun yi garkuwa da ɗan Majalisar Dokokin Jihar Filato, mai wakiltar Mazaɓar Pankshin ta Kudu, Laven Denty Jacob