Manyan Labarai

Manyan Labarai

Bayan Sallar La’asar za a yi jana’izar Sheikh Abdulaziz Al-Sheikh

Allah Ya yi wa Babban Mai Ba da Fatawa na kasar Saudiyya, Sheikh Abdulaziz bin Abdullah bin Mohammed Al Al-Sheikh, rasuwa yana da shekara 82

Majalisa ta ɗage ranar dawowarta zuwa 7 ga watan Oktoba

Majalisar ta fara hutu ne a ranar 23 ga Yuli, inda aka tsara ’yan majalisa za su koma zama a ranar 23 ga Satumba

Burkina Faso, Mali da Nijar sun fice daga Kotun ICC

Ƙasashen Burkina Faso, Mali da Nijar da sojoji ke mulki sun fice daga Kotun Duniya ta Hukunta Manyan Laifuka (ICC), suna bayyana ta a matsayin “kayan

’Yan sanda sun kama mutum 4 kan kai wa Lakurawa babura a Kebbi

An kama wani wanda ya yi wa DPO tayin cin hancin naira dubu dari shida domin a sako mutanen da ake zargi da yi wa mayaƙan Lakurawa safarar babura

NAJERIYA A YAU: Abin Da Doka Ya Ce Kan Kisan Jami’an ‘Yan Sanda

Kisan jami’an tsaro na cigaba da zama ruwan dare a Najeriya, lamarin da ya daɗe yana tayar da hankali, amma a ‘yan kwanakin nan abin ya ƙara muni. &nb