Manyan Labarai

Manyan Labarai

Wata kotu ta sake bayar da umarnin kamo tsohon Ministan Lantarki Saleh Mamman

A makon da ya gabata ne wata Babbar Kotun Tarayya ta kama Saleh Mamman da laifin karkatar da kuɗaɗen ayyukan tashoshin samar da wutar lantarki na Zung

Ƙasashen da aka tabbatar mutanensu sun kamu da cutar Hantavirus

Idan har mutum ya kamu da cutar hantavirus, zai tsinci kanshi da rashin lafiya ta zazzaɓi mai tsananin zafi

Sojoji sun yi kuskuren kashe fararen hula 13 a Neja

An kai harin ne kan maɓoyar ’yan ta’adda a Kusasu, amma cikin rashin sa’a bam ɗin da aka jefa ya kashe mutum 13.

Maniyyaciyar Taraba ta rasu a hanyar zuwa Saudiyya

Marigayiyar na cikin maniyyata 415 da aka tsara za su tashi a rukuni na farko na jigilar alhazai daga Jihar Taraba a ranar Litinin, 11 ga Mayu, 2026.

APC ta hana magoya bayan Gwamna Fubara takarar Majalisar Dokokin Jihar a Ribas 

Sai dai ’yan takara 33, mafi yawansu magoya bayan Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike, kuma yawancinsu mambobin majalisar masu ci ne, an aminc