Manyan Labarai

Manyan Labarai

Janye Dokar Ta-ɓaci: Fubara ya koma Ribas

Gwamnan ya sauka amma babu labarin ko gidan gwamnatin jihar ya nufa.

Matasan Nijeriya sun koma yin ci-rani a Nijar da Chadi

A yau a Nijeriya, kalmar “Japa” ta zama gamagari wajen bayyana yadda matasa da dama ke barin ƙasar domin neman ingantacciyar rayuwa a wasu ƙasashe.

Mutum 1,666 ne suka kashe kansu a Legas cikin shekaru biyar – ’Yan sanda

Rundunar ’Yan Sandan Najeriya ta ce akalla mutane 1,666 mazauna jihar Legas sun rasa rayukansu ta hanyar da ba ta dace ba, ciki har da kashe kansu, ts

NAJERIYA A YAU: Ayyukan Da Fasahar AI Za Ta Raba Mutane Da Su Nan Ba Da Jimawa Ba

Mutane da dama na nuna damuwa game da mmakomar ayyukansu tun bayan fitowar fasahar AI.   Sai dai yayin da wasu manazarta suke ganin fasahar za ta

Amurka ta hau kujerar-na-ƙi kan buƙatar MDD ta tsagaita wuta a Gaza

Kasar Amurka ta hau kujerar-na-ki kan wani kudurin Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya da ke neman a dakatar da yaki a Gaza nan take kuma ba tar