Manyan Labarai

Manyan Labarai

An yanke wa Soja hukuncin kisa ta hanyar rataya

Musa ya bugi Isa a kai da wani abu na katako, inda ya sume, kafin ya shaƙe shi ya mutu.

Wani ya sace munduwar Fir’auna a gidan tarihin Masar

Hukumomin Masar sun ƙaddamar da gagarumin samame a sassan ƙasar bayan wani mai tantari ya sace munduwar zinari ta Fir’auna mai shekaru dubu 3 da aka a

’Yan sanda sun kama mutum 9 kan yin garkuwa da kansu

An kama ɗaya daga cikin waɗanda ake zargin mai suna Suleiman Dauda a Minna babban birnin jihar, inda daga bisani ya ambaci wasu mutum takwas da ake za

Gwamnatin Tarayya ta raba wa talakawa N330bn — Ministan Kuɗi

Ministan ya ce an yi tsari mai kyau wanda mutane za su samu kuɗaɗen a asusun bankinsu.

’Yan bindiga sun sako ma’auratan da suka sace a Katsina bayan biyan N50m

Maharan sun sako ma’auratan bayan biyan kuɗin fansa Naira miliyan 50.